A daidai lokacin da damuna ta yi nisa, hankalin mutane musamman waÉ—anda suke zauna a yankunan da ake hasashen samun ambaliyar ruwa sun fara shiga damuwa saboda fargabar halin da za su iya shiga. A ...