Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin ...
Gawarwakin Yahudawa 4 da ake garkuwa da su a Gaza sun koma Isra’ila a yau Alhamis a musayar fursunoni ta baya-bayan nan ...
Tsohon shugaban mulkin sojan Najeriya Ibrahim Babangida yace Moshood Abiola ne ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 12 ga watan Yunin 1993. Sai dai yace an soke zaben ne domin kare “muradan kasar”.
A ranar 13 ga watan Febrairun da muke ciki ne, dan Majalisar Dokokin Amurka, Scott Perry, ya zargi USAID da daukar nauyin ...
A ci gaba da kokarin samo kudin shiga, hukumomin Najeriya sun yanke shawarar karbar haraji a ATM, a yayin da ake dada korafi ...
Majalisar Dattawa ta dauki haramar yin bincike kan zargin da dan Majalisar Dokokin Amurka, Scott Perry, ya yi cewa Hukumar ...